See how humble @realalinuhu is? So, Feel free to reach out to him. But remember, your approach matters a lot! Advertise with Ali and watch how your business grows...
BISMILLAHIL AZIIM 🤲
In sha Allah Jibi Juma’a, Takwas ga watan Mayu (8-5-2026) Zamu fara Haska Shirin LABARINA 15. A Wuraren da Muka saba, YouTube channel na SAIRA MOVIES 8:30pm Sai kuma SAIRA MOVIES TV. 9:00pm. Allah ka iya mana da iyawar ka 🤲 1love ❤️🌎 #labarinaseries #labarina @sairamoviestv
Reposted from @realalinuhu
SANARWA TA MUSAMMAN GAME DA SHIRIN GARWASHI
Muna sanar da masu kallon Shirinmu na Garwashi cewar daga yanzu Shirinmu na Garwashi S5 zai ci gaba da zuwar muku a youtube channel din mu mai suna Fauziyya D. Sulaiman.
Muna kira ga masoyanmu da masoya wannan shirin da su yi gaggawar shiga Youtube su yi Searching Fauziyya D Sulaiman, ku yi Subcribe din channel din sannan ku danna mana kararrawa yadda da mun dora Garwashi Ep6 da sauranma za ku gani, ko ku danna link din da ke kasa domin shiga kaitsaye.
Muna kuma roko ga masoyanmu da su tayamu yada wannan sako domin wasu ma su gani, mungode.
/@fauziyadsulaiman ?si=ngPTOMf_NPBlDTXk
Reposted from @fauziyya_d_sulaiman
Informer Ba Karamin Hadari Bane Mutum Yana Dariya Dakai Amma A Boye Yana Sayar Da Rayuwar Ka.
Rayuwa Tana Lalacewa Ne Saboda Rashin Taka Tsantsan Kasan Wanda Ka Ke Gayawa Sirrinka?
Informer Na Iya Zama Abokin, Dan Uwa Ko Makwabci… Amma Sakamakon Aikinsa Zai Iya Zama Bala’i.
Mu Kiyaye Idan Mun Gansu Mu Tona Musu Asiri Domin Ba Kaunar Mu Suke Ba
Na Gyara, Ka Gyara, Mu Gyara Baki Daya
Allaah ya mana tsari da su baki daya
Wannan Sako Ne Daga
Mai Girma MD NFC Dr. Ali Nuhu Muhammad @realalinuhu
CC
@realuseelight@abubakar_gboy@official_nura_maishabbabu@nazifikala@real_mujahid_m.soja@matinko01@yusuufdanmamah@adobaffabaffa3290
Reposted from @realuseelight
Another Big One From Your Reliable Stable: @alolo_international
K E J I T H E. M O V I E 🎬🎬🎬
.
KU KASA KU TSARE KU JIRA ABU MAI MA’ANA
Muna gabatar muku da sabon shirin film din kamfanina ALOLO INTERNATIONAL LTD @alolo_international
wanda zamu kawo muku shi a ranar idin Babbar SALLAH in sha Allah.
Nasan masu kallon fina finan kamfanina basu da bukatar doguwar gabatarwa.
Wannan shiri mai suna KEJI yafi duk wani FILM dana taba shiryawa ma’ana da darasi.
In sha ALLAH kamar yadda na kawo muku film din RAGAS kuka yaba, to haka ma wannan ya ninka shi a komai.
Feature film ne da zaku kalla lokaci daya ku gama a lokaci daya.
Ga kadan daga JARUMAN da zasu taka rawa a cikin shirin KEJI
SCREENPLAY
SHAFI’U DAUDA GIWA
STORY & DIRECTING
sheikh_isah_alolo
Cast
@realalinuhu@yakubmohammed_@umarmshareef@rayya_90days@real_maryamyahaya@realnasirnaba@sidishaqq@yusuflazio1@dr.sambo_
Cc
@alolo_international
Reposted from sheikh_isah_alolo
K E J I T H E. M O V I E 🎬🎬🎬
Shooting begins on 21 April in sha Allah.
KU KASA KU TSARE KU JIRA ABU MAI MA’ANA
Muna gabatar muku da sabon shirin film din kamfanina ALOLO INTERNATIONAL LTD wanda zamu kawo muku shi a ranar idin Babbar SALLAH in sha Allah.
Nasan masu kallon fina finan kamfanina basu da bukatar doguwar gabatarwa.
Wannan shiri mai suna KEJI yafi duk wani FILM dana taba shiryawa ma’ana da darasi.
In sha ALLAH kamar yadda na kawo muku film din RAGAS kuka yaba, to haka ma wannan ya ninka shi a komai.
Ba SERIES bane film ne da zaku kalla lokaci daya ku gama a lokaci daya.
Zamu sanar daku JARUMAN da zasu taka rawa a cikin shirin KEJI
Cc
@alolo_international
Reposted from @realalinuhu