The good and a brighter Future is in ur hand!
Use your PVC to change ur life!
________________________________________________________
Makoma mai kyau da haske suna hannunka!
Yi amfani da Katin Zaɓenka (PVC) domin sauya rayuwarka!
TA TABBATA ALKHAIRI NE Abba Kabir Yusuf
SAKON Salisu Yahaya Umar (HOTORO) Jagoran Matasan Jam'iyyar Apc ta Jihar Kano.
YOUTH LEADER MAI CAPACITY!
Jamilu Maiwaya Hotoro
Nura Alo Hotoro
Hon Umar Mai Wayo
Hafizu Sani Liman
Isyaku Mai-sittin Hotoro
Alameen Abdulrahman Hotoro
Buhari Abdullahi Hotoro
Nuhu Jafar Hotoro
Aminu Ibrahim Hotoro
Iliyasu Yusuf Muhammad
Usman Muhd Abbas Hotoro
Muhammad Sheriff
Hassan Cikinza Rano
Shamsu Jafaru Murtala
Balarabe Muh'd
Isyaku Jafaru Murtala
Bello Muhammed
Munzali Dahiru
Mustapha Adam
Abubakar Jafar Tijjani
Gida-Gida Tv
Informer ba ƙaramin haɗari bane… mutum yana dariya da kai, amma a ɓoye yana sayar da rayuwarka.
Rayuwa tana lalacewa ne saboda rashin taka tsantsan ka san wanda ka ke gaya wa sirrinka?
Informer na iya zama aboki, ɗan uwa ko makwabci… amma sakamakon aikinsa zai iya zama bala’i.
Mu kiyaye idan mun gansu mu tona musu asiri domin ba kaunar mu suke ba.
Na gyara, ka gyara, mu gyara baki daya
Allaah ya mana tsari da su baki daya
Sakon daga Mai Girma MD NFC ne Dr. Ali Nuhu Muhammad
CC
@realuseelight@abubakar_gboy@official_nura_maishabbabu@nazifikala@real_mujahid_m.soja@matinko01@yusuufdanmamah@adobaffabaffa3290
Sakon Jagoran Matasan Jam'iyyar (Apc) ta Jihar Kano. Hon Salisu Yahaya Umar Hotoro. 2027 ayi siyasa ba da gaba ba! Babu babbar masifa irin rashin zaman lafiya da talauci.......
Abba Kabir Yusuf
Gida-Gida Tv
Sulaiman Shuaibu Ibrahim
Nura Alo Hotoro
Alameen Abdulrahman Hotoro
Isyaku Mai-sittin Hotoro
Buhari Abdullahi Hotoro
Usman Muhd Abbas Hotoro
Nuhu Jafar Hotoro
Jamilu Maiwaya Hotoro
Hon Munzali M Bichi
Malam Aliyu
Hon Umar Mai Wayo
HON JAMILU LAWAN SAJI GROUP
Munzali Dahiru
Sanusi Bature D-Tofa
Iliyasu Yusuf Muhammad
Shuaibu Sani Dawai
Balarabe Muh'd
Abubakar El Sadik
Adamu Kyauta Gidan Kwari
Nuruddeen Sulaiman
Muhammad Sheriff
Ahmed Sa'ad
Sulaiman Abba Alto
Abubakar Usman Garba Augar
Musa Ahmad
Isyaku Jafaru Murtala
Shamsu Jafaru Murtala
Mustapha Abdullah
Sardaunan Matasan Arewah
Dan Kuda Kabo
Rabiu Daushe
Ku taya mu yada Sakon Jagoran Matsan Jam'iyyar (Apc) ta Jihar Kano. Hon Salisu Yahaya Umar Hotoro.
Abba Kabir Yusuf
Gida-Gida Tv
Sulaiman Shuaibu Ibrahim
Nura Alo Hotoro
Alameen Abdulrahman Hotoro
Isyaku Mai-sittin Hotoro
Buhari Abdullahi Hotoro
Usman Muhd Abbas Hotoro
Nuhu Jafar Hotoro
Jamilu Maiwaya Hotoro
Hon Munzali M Bichi
Malam Aliyu
Hon Umar Mai Wayo
HON JAMILU LAWAN SAJI GROUP
Munzali Dahiru
Sanusi Bature D-Tofa
Iliyasu Yusuf Muhammad
Shuaibu Sani Dawai
Balarabe Muh'd
Abubakar El Sadik
Adamu Kyauta Gidan Kwari
Nuruddeen Sulaiman
Muhammad Sheriff
@b
Jawabi kenan daga bakin shugaban matasan jam'iyyar Apc ta jihar Kano Salisu Yahaya Umar a daren jiya wajen babban taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC a jihar Kano wanda mai girma gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya jagoranta.
Sanusi Bature D-Tofa
Nura Alo Hotoro
Alameen Abdulrahman Hotoro
Bello Muhammed
Isyaku Mai-sittin Hotoro Jamilu Maiwaya Hotoro
Buhari Abdullahi Hotoro
Nuhu Jafar Hotoro
Munzali Dahiru
Muhammad Sheriff
Muhammad Bala Muhammad
Balarabe Muh'd
Adamu Kyauta Gidan Kwari
MATINKO FILMS!
Amatullah, will be a story unlike anything you have ever seen or heard before. A unique and captivating tale filled with unexpected twists, deep emotions, and unforgettable moments that will keep the audience engaged from beginning to end. It is a story that breaks boundaries, challenges imagination, and leaves a lasting impression long after it ends.
For the first time, I started storytelling and gave direction in a film.
Ku koya wa ‘ya’yanku gaskiya,
domin gaskiya ita ce za ta koya musu komai.
Ku gaya musu cewa babu wata soyayya
da ta kai soyayyar iyali.
Kada ku dasa musu ƙiyayya, ƙin juna,
da kuma yanke zumunci.
Mutum ana haifarsa mai kirki bisa ɗabi’ar halitta,
amma yana koyon son kai da ƙiyayya ne
ta hanyar abin da ake koyar da shi.
Tarbiyya amana ce,
kuma za a tambaye ku a kanta ranar alƙiyama.
Ka mu taɓa alfahari da yanke zumunci Amma mu sada zumunci ,
Kuma mu roƙi Allah
Ya sanya mu cikin masu haɗa zumunci.
#Matinko
#Familyfirst
#Familyovereverything