Ya Allah Kaine Kasan Nufin Mu Akan Al'ummar Mu Idan Akwai Alkhairi Cikin Wannan Tafiyar Tamu Ya Allah Katabbatar Mana Idan Babu Alkhairi Ciki Ya Allah Kayi Mana Sauyin Abinda Yafi Zama Alkhairi
Sannan Wannan Tafiyar Da Muka Dauko Jama'a Ne Suka Bukata Ba Yin Kan Mu Bane
Ungoggo Da Munjibir 2027 🇳🇬
@gandujiyya_online@aaibrhim@dr.nasirugawuna@abu_dk_media_aide_to_gawuna@gangamin_apc_media_
(Ka Kasance Cikin Kiyaye Umarnin Allah Da Hanin Sa Gwargwadon Ikon Ka Domin Allah Baya Dorawa Rai Wani Nauyi Sai Abinda Zata Iya)
Ina rokon Allah Ta'alah Ya Dawwamar Da Farin Ciki A Rayuwar Mu Ya Tsare Mu Daga Dukkan Damuwar Duniya Data Lahira Ameen
Ya Ku Al'ummar Jahar Kano Da Arewacin Najeriya
Wadannan Nan Kananan Yara Da Suke Kwana Suna Gararamba A Cikin Kasuwanni Da Titunan Jahar Kano
Musani Allah Zai Tambaye Mu Hakkin Su Daya Rataya A Kawunan Mu
Mutaimaka Muhada Karfi Da Karfe Wajen Ceto Wadannan Yaya Daga Hallaka
Wadannan Yara Babu Wani Aikin Laifi Wanda Idan Sunga Kudi Bazasu Aikata Ba
Sannan Wadannan Yara Sunfi Kowa Zama Barazana Akan Tsaron Jahar Kano
Idan Mai Girma Shugaba Asiwaju Ya Kammala Wa'adin Mulkin Shi Na Biyu
To Jagoran Mu Sir Khashim Shatima Shine Zai Dora Insha Allahu
@officialsksm@realalinuhu@sabon_oji_backup
Idan Allah Yaso Kazama Gwamna A 2027 Babu Wani Bawa Da Ya Isa Ya Janye Faruwar Hakkan
Balle Kuma Kujerar Senator
A Jiki Na Nakeji Wannan Kakar Zaben 2027 Din Da Yardar Allah
His Excellency Abdussalam Abdulkareem A A Zaura Shine Senator A Kano Central
@he_aazaura
Siyasa Rigar Yanci
Babu Wanda Muka Hana Yayi Ra'ayin Shi Amman Dan Allah Muna Kira Ayi Chanchanta
Kuma Dalilan Da Yasa Muke Tafiyar Gwamnatin Asiwaju Da Kashim
Shine Ganin Irin Tarin Ayyukan Cigaba Da Wannan Gwamnatin Take A Ko Wanne Bangaren
Gani Ai Yakori Ji Idan Har Kuna Bibiya Kuma Zaku Gani
Matsalar Mu Daya Wacce Ita Yakamata Mu Tashi Tsaye Wajen Addu'a Ita Matsalar Tsaro
Wannan Matsalar Tsaron Tsahon Lokaci Tun A Gwamnatotin Baya Muke Fuskantar Ta
Ba A Wannan Gwamnatin Aka Fara Ba
Ya Allah Kakawo Mana Karshen Wannan Musifar Ta Ta'addanci Da Rashin Tsaro A Kasar Mu Najeriya Ameen
Yanzu Al'ummar Jahar Kano Ai Mutum Suke Ba Jam'iyya Ba
Wannan Bawan Allah Halin Shi Kadai Ya Isa Yasa Yaci Zabe A Duk Jam'iyyar Da Yake
Duk Da Ina Da Tabbacin Cikin Ikon Allah Shine Dan Takarar Sanata A Kano Ta Tsakiya
Kuma A Jam'iyyar APC
@he_aazaura
Zuwa Ga Uwar Jam'iyyar APC Ta Kasa
Idan Har Zabin Al'ummar Kano Ta Tsakiya Akeso Da Kuma Chanchanta Akan Wannan Kujerar
To Wlh His Excellency Zaura Yafi Mallam Ibrahim Shekarau
Abaya Ai Mallam Yayi Sanata A Wannan Yan Kin Dan Allah Wanne Aikin Cigaba Yakawo Guda 1 ?
Wannan Bawan Allah His Excellency Zaura Babu Wani Office Daya Taba Rikewa Na Siyasa Amman Wlh Yafi Wasu Mutum 1000 Na Yan Siyasar Mu A Jahar Kano
Sannan Yafishi Sanin Matsalar Al'umma Domin Kuwa Yana Saurar Mu
Hakka Yafi Shekarau Kuriciya Da Lafiyar Jiki
Dan Girman Allah Mallam Ibrahim Shekarau Kayi Adalci Karka Biye Ta Wasu Daga Cikin Yan Siyasar Kano Wadanda Basa Son Cigaban Kano
Kayi Dattako Kafito Ka Marawa His Excellency Zaura Baya Domin Cire Al'ummar Kano Ta Tsakiya Daga Cikin Halin Da Muke
Ya Allah Kaine Allah Kaine Maibada Mulki Ga Wanda Kaso Hakka Lokacin Da Kaso
Ya Allah Kayiwa His Excellency Zaura Kujerar Sanata A Kano Ta Tsakiya
@he_aazaura@sir_garkuwa@aazaura_online_