Godiya da jinjina ga Mai Martaba Sarkin Kano @hrh_aminu_ado_bayero CRR CNOL JP da irin adduo'i da shawarwari da aka bamu. Allah ya bamu ikon yin biyayya a matsayin mu na ya' ya', Ya kuma ja da ran sarki, Allah ya rika da hannayenka bijahi rasulillah sallalahu alaihi wa sallam. Allah ya sa wannan mukami ya zama alheri, ya kuma kare mu daga duk wani sharri da ke tare da shi.
Ga kadan daga cikin Episode 6 na KADDARA wanda zai zo maku ranar Lahadi da misalin ƙarfe 8:00pm a YouTube channel ɗinmu na Abnur Entertainment.
Wanda bai kalli Episode 1, 2, 3, 4, & 5 ba, ga link nan kai tsaye domin ku fara kafin sabon shirin ya iso:
https://youtu.be/d5J-X7gBQuM?si=B-hIl4NdDNGoVtFC
Credits:
Producer: Abdul Amart
Director: @falalu_a_dorayi
Script Writer: Yakubu M. Kumo
Sponsorship Partners:
@bilalsadasubltd@ibconlubricants@zy_black__tea_with_curry@rufaida_drinks
Ku kasance tare da mu domin jin daɗin shiri mai cike da darasi da nishadi. 🔥
K E J I T H E. M O V I E 🎬🎬🎬
.
KU KASA KU TSARE KU JIRA ABU MAI MA’ANA
Muna gabatar muku da sabon shirin film din kamfanina ALOLO INTERNATIONAL LTD @alolo_international
wanda zamu kawo muku shi a ranar idin Babbar SALLAH in sha Allah.
Nasan masu kallon fina finan kamfanina basu da bukatar doguwar gabatarwa.
Wannan shiri mai suna KEJI yafi duk wani FILM dana taba shiryawa ma’ana da darasi.
In sha ALLAH kamar yadda na kawo muku film din RAGAS kuka yaba, to haka ma wannan ya ninka shi a komai.
Ba SERIES bane film ne da zaku kalla lokaci daya ku gama a lokaci daya.
Zamu sanar daku JARUMAN da zasu taka rawa a cikin shirin KEJI
SCREENPLAY
SHAFI’U DAUDA GIWA
STORY & DIRECTING
@sheikh_isah_alolo
Cast
@realalinuhu@yakubumohammad_@umarmshareef@rayya_90days@real_maryamyahaya@realnasirnaba@sidishaqq@yusuflazio1@dr.sambo_
Cc
@alolo_international
DA SU NAN ALLAAH MAI RAHAMA MAI JIN QAI.
ANJIMA 8pm ZAMU SAKAR MUKU TALLAN HAULA A YOUTUBE CHANNEL DIN MU
DANIYA MOTION PICTURES
Idan tasirin kamala, kima da mutunci suka girma a zuciya, dan Adam kan iya sadaukar da farin cikin sa ga wanin sa ba tare da tunanin tashi makomar ba.
HAULA shine taken sabon shirin na mu daga Kamfanin DANIYA MOTION PICTURES
Shirin zai zo muku ne a ranar sallah a DEX VIEW Cinemas dake Kano da katsina 27th May 2027
Story
@shamsu_daniya
Written
yahaya_s_kaya
@abbaharara12
Official posters
@thee_artsy
Wardrobe
@kyari_fkd_official
Gaffer
@habib__udoji
BTS/Still pictures
@mr_risee_don_dada
Cam AC
@kwanbilo_
D.o.p
@nazifikala
Sound
@habeebsound
Script supervisor
@abdul_continuity112
Editor
@yusuf_mpeg_
Executive Producer
@realalinuhu
Producer
@don_kabeer1
Director
@call_me_elgashash