Dr. Sambo 🕊

@dr.sambo_

*ACTOR 🕺 *CONTENT CREATOR 🥴 *CEO @dr.sambo_prints *WHATSAPP & CALL 👉 +234744015557 *FOOD 💯✍️
Followers
166k
Following
563
Account Insight
Score
45.67%
Index
Health Rate
%
Users Ratio
294:1
Weeks posts
Ban Fahimceshi bane @Ajiman_Motors ✌️😹😜#drsamboprintingpress #drsambo #trending #trending
2,917 47
1 year ago
Idan ka zama me Confidence Arayuwa. To Tabbas Nasara Ba Ko Wacce zaka rasa ba……[email protected] PRİNTS PHOTOGRAPHY 📸 @Sofiyyah ❤️💕 #drsamboprintingpress #trendingvideo
33.5k 467
11 months ago
A gsky @danjuma_comedian Yaron kirki ne wlhi Yaron tafiya ne , Allah yamay albarka 😜🙏
3,034 56
1 year ago
WANI DARE – Darasi Mai Girma 💔🥺 Shirin WANI DARE yana ɗauke da babban darasi a rayuwa. Abu mafi wahala a wannan duniya shi ne mu’amala da mutane, domin ba kowa bane yake kusantar ka da zuciya ɗaya ko don Allah. Wani zai so ka ne saboda matsayinka, wani kuma saboda dukiyarka, wani don abin da zai samu daga gare ka, wani kuma saboda wata manufa tasa. Akwai ma wanda zai kusance ka ne kawai ya shiga rayuwarka, ya san sirrinka, daga bisani ya cutar da kai. Wannan gaskiya ce mai raɗaɗi, amma kuma darasi ne mai girma. Ya Allah, Ka tsarkake mana zukatanmu, Ka ƙara mana imani, Ka ba mu ikon shawo kan zuciyoyinmu, Ka kuma kare mu daga sharrin mutane. Lallai akwai babban darasi a cikin wannan shiri namu mai suna WANI DARE. @sani_haruna_alrahuz
199 5
1 day ago
Stop settling for one look. Unlock the full potential of your brand at [SWEETROSE CONTENT SPACE]. For just ₦40,000 per hour, you get full access to every premium background in our space. Whether you’re shooting high-fashion, corporate portraits, or lifestyle content, the entire house is your canvas. Call to Action: DM to book your slot or call 07035190149 @Sweetrose Content studio @sweetrose_studio
27 2
2 days ago
236 5
5 days ago
Auren Dole za’ayi masa Shine ya gudo kaduna wurina #drsamboprintingpress
505 20
7 days ago
WANI DARE – Darasi Mai Girma 💔🥺 Shirin WANI DARE yana ɗauke da babban darasi a rayuwa. Abu mafi wahala a wannan duniya shi ne mu’amala da mutane, domin ba kowa bane yake kusantar ka da zuciya ɗaya ko don Allah. Wani zai so ka ne saboda matsayinka, wani kuma saboda dukiyarka, wani don abin da zai samu daga gare ka, wani kuma saboda wata manufa tasa. Akwai ma wanda zai kusance ka ne kawai ya shiga rayuwarka, ya san sirrinka, daga bisani ya cutar da kai. Wannan gaskiya ce mai raɗaɗi, amma kuma darasi ne mai girma. Ya Allah, Ka tsarkake mana zukatanmu, Ka ƙara mana imani, Ka ba mu ikon shawo kan zuciyoyinmu, Ka kuma kare mu daga sharrin mutane. Lallai akwai babban darasi a cikin wannan shiri namu mai suna WANI DARE. @sani_haruna_alrahuz
172 2

1,586 32
14 days ago
Farashinka iya ALJUHUNKA ✌️😂😁😍💯✍️@gempiregroup . please ayi tagging
67 0
15 days ago
27 0
16 days ago
#drsamboprintingpress #drsambo #trending
561 19
19 days ago