2 hours ago
Ga kadan daga cikin Episode 6 na KADDARA wanda zai zo maku ranar Lahadi da misalin ƙarfe 8:00pm a YouTube channel ɗinmu na Abnur Entertainment.
Wanda bai kalli Episode 1, 2, 3, 4, & 5 ba, ga link nan kai tsaye domin ku fara kafin sabon shirin ya iso:
https://youtu.be/d5J-X7gBQuM?si=B-hIl4NdDNGoVtFC
Credits:
Producer: Abdul Amart
Director: @falalu_a_dorayi
Script Writer: Yakubu M. Kumo
Sponsorship Partners:
@bilalsadasubltd
@ibconlubricants
@zy_black__tea_with_curry
@rufaida_drinks
Ku kasance tare da mu domin jin daɗin shiri mai cike da darasi da nishadi. 🔥
526
19
😢😢😢👏👏👏
2 hours ago
I’m crying already 😢
2 hours ago
😢😢😢
1 hour ago
Alh Bashir kar ka saketa😂
1 hour ago
🔥🔥
1 hour ago
❤️❤️❤️❤️
1 hour ago
Shin ta hakura da auren mana
1 hour ago
Kai bro @realalinuhu it’s like your own marriage to her is even worse 😁 this girl don suffer 🙌
1 hour ago
🔥🔥🔥🔥
26 minutes ago
Kai Maimuna Life is reall unfair to you😢
5 minutes ago