Abdul_Continuity

@abdul_continuity112

To be a film maker you have to be psychotic on your desire to do something you have to push very hard πŸ’ͺπŸ’―πŸ’―
Followers
78
Following
23
Account Insight
Score
15.5%
Index
Health Rate
%
Users Ratio
3:1
Weeks posts
Gafara ga maliyanan, gobara daga kogi kasheki sedai lillahi wahidil qaharu !, sedai suga bayanga inkana tafiya ubana, Amma ai zamaninka yaimusu nisan saboda sundade Suna alwashi kaikuma kadade kana ketasu
0 0
5 hours ago
Qashin gwiwar Kura ba lasar kareba Maza sunbuga dakai sunbarka, haba tagagari mazajen zaki, gugan qarfe shakwarafniyar Maza, Duka meragewa Kura kaifi, taho mugana qashin Katanga mayaga rigar yaro, sartse meshiga jiki ba'asona, muna gdy da kulawa BABA
2 2
5 hours ago
Dole suqyale, dole subika, ko anaso ko ba'aso Gindin kuka kafi runguma se Sara, Ruwa maci gwani, kandahargi mugun tsuntsu, ana harbinka kana Gyaran sheqa,
8 2
4 days ago
DA SU NAN ALLAAH MAI RAHAMA MAI JIN QA Idan tasirin kamala, kima da mutunci suka girma a zuciya, dan Adam kan iya sadaukar da farin cikin sa ga wanin sa ba tare da tunanin tashi makomar ba. HAULA shine taken sabon shirin na mu daga Kamfanin DANIYA MOTION PICTURES Shirin zai zo muku ne a ranar sallah a DEX VIEW Cinemas dake Kano da katsina 27th May 2027 Story @shamsu_daniya Written yahaya_s_kaya @abbaharara12 Official posters @thee_artsy Wardrobe @kyari_fkd_official Gaffer @habib__udoji BTS/Still pictures @mr_risee_don_dada Cam AC @kwanbilo_ D.o.p @nazifikala Sound @habeebsound Script supervisor @abdul_continuity112 Editor @yusuf_mpeg_ Executive Producer @realalinuhu Producer @don_kabeer1 Director @call_me_elgashash
5 0
6 days ago
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Allah yaqaro dubun nasarori ubangidanaπŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯ OUR BOSS IS ON FIRE πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯
2 0
6 days ago
Goben ABDUL_CONTINUITYπŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ₯‡πŸ₯ˆ
16 2
7 days ago
Mommy is on fire πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯
3 0
8 days ago
More bless more success long life and prosperity HAPPY BIRTHDAY TO YOU BABAWO
6 2
10 days ago
This Saturday πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯
1 0
11 days ago
Wannan shine gobena saboda shiya haskan hanyata naketafiya ayanzu babu wata gargada, kuma wai harwani JAKI zedinga gayamin nasakeka nakamashi, to nakamashi nakama WAWA KUMA JAKI, to JAGWALGWALIN BANA BABU NI😜😜😜😜
3 0
11 days ago
Babban ogaaaa
5 2
13 days ago
Inayiwa kowa da kowa fatan alkhairi dafatan kowa yayi JUMA'A lfy🀸🀸🀸πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°
4 0
15 days ago