Umar Tage

@umar_tage

📹CINEMATOGRAPHER! FILM MAKER! 💻Music Editer 📺Documentaries 🎥Music video Director 🎬Kannywood Film Industry. 🔴WhatsApp 👉🏻08065714547
Followers
14.4k
Following
368
Account Insight
Score
36.03%
Index
Health Rate
%
Users Ratio
39:1
Weeks posts
Allah kaji kan mahaifina Allah kai masa rahama Allah ka gafar ta masa Allah ka sadashi da mala’ikun rahama Allah ka gafar tamasa
401 78
2 years ago
“Ba wai hoto kawai ba ne… alamar haɗin kai ne tsakanin masu fasaha masu kishin aiki.” ❤️🎥 Daga set ɗin Baya Da Kura Series aiki tukuru, nishaɗi da zumunci a lokaci guda.” 🙌🔥 #bayadakuraseries #mahangatvproduction #Mahangatv
33 3
19 hours ago
🎬 KI YAFE NI TRAILER 🎬 Ku shiga YouTube channel din mu HANGEN ZAMANI TV domin kallon wannan kayataccen shiri Zai fara zuwar muku ranar Laraba, 20th May In shaa Allah, da misalin ƙarfe 7:30pm a YouTube Channel ɗin HANGEN ZAMANI TV. Haka kuma za ku iya kallonsa a gidan TV na @tv_algaita da ƙarfe 8:00pm. Ku kasance tare da mu domin ganin shiri mai cike da darasi, nishaɗi da kuma kayataccen labari shiri mai godon zango.
12 1
2 days ago
Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai ♥️🙏🏿 Tsira Da Amincin Allah Su Kara Tabbata Ga Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S.A.W) Muna Gabatar Muku Da Tallan #SAHEEBA #Saheebaminiseries SAHEEBA Episode Goma Ne Kacal, Kuma Inn shaa Allah Zamu kammala haska muku shi a cikin sati goma. Zai Fara Zuwar Muku Ranar Talata 19th May Inn shaa Allah Da Misalin Karfe 9:00pm A YouTube Channel Din MAISHADDA GLOBAL RESOURCES da kuma Gidan TV na @tv_algaita 9:30pm Shiryawa/Bada Umarni @realabmaishadda Daukar Nauyi ABUBAKAR BASHIR MAISHADDA Labari @realabmaishadda Tsara Labari @yakubukumo_ M/Umarni @mr.a.a.amaryawa Jagoran Shiri @muazzamu_idi_yari @sulaimanbelloeasy Yan Wasa @realalinuhu ADAM A ZANGO @yakubumohammad_ @saddiqsanisaddiq @theadamgarba @nurahussain52 @ameerah_yola @zrh_aliyu @radeeya_jibril @saimamuhammad__ @aishafararlema @realfaridaabdullahi saifjezzy @abubakar_y_ladan @asmausani @khadeeeja_abubakar Sponsorship Partners @dahirspices goodcafe.ng @ameerfoodsng @official_bpay Publicity @ak_nakowa_001 NASRUN MINALLAHI WA FATHUN QAREEB
12 1
3 days ago
BILLU BABA ENTERPRISES LTD. In sha Allah, a ranar 13 ga watan May 2026 za mu sakar muku tallan sabon shirinmu mai suna KI YAFE NI. Za ku kalla a YouTube channels na Hangen Zamani TV da Algaita TV. Wannan shiri mai cike da nishadi, darasi da abubuwan rayuwa zai fara zuwa muku daga ranar 20 ga watan May 2026 In Shaa Allah. Ku kasance tare da mu, ku ci gaba da bada goyon baya da addu’o’in alkhairi. Nagode sosai masoya.”
11 1
5 days ago
Official music video ( BA MAGANA) models: real_cousin and Khadeeja-abubakar lyrics (M zakir) produced by Ibrahim gooshi: d.o.p jaamar directed by ( burma arewa ) zaku iya samin full dinta a YouTube channel mai suna ( Adam A. Zango official) Cc @khadeeeja_abubakar @real_cousin
9 3
8 days ago
BISMILLAHIL AZIIM 🤲 In sha Allah gobe Juma’a, Takwas ga watan Mayu (8-5-2026) Zamu fara Haska Shirin LABARINA 15. A Wuraren da Muka saba, YouTube channel na SAIRA MOVIES 8:30pm Sai kuma SAIRA MOVIES TV. 9:00pm. Allah ka iya mana da iyawar ka 🤲 1love ❤️🌎 #labarinaseries #labarina @sairamoviestv @aminusaira
7 4
9 days ago
1. Four primary classrooms have been fully renovated, repainted and furnished with 108 single-seater desks to ensure every student has a personal space to learn. 2. An ECCG ward equipped with specialized round tables and chairs tailored for our youngest learners. 3. Two newly constructed toilet blocks - dedicated separately to staff and students - supported by a sustainable water system to maintain high hygiene standards. 4. Institutional Support: Two fully furnished staff rooms to provide our educators with a dignified workspace. The @nuhuabdullahifoundation belongs to the community. We are here to complement the efforts of the government and to inspire our youth to aim higher. As the children resume their studies today, let these new facilities serve as a constant reminder that Nigeria believes in their potential.
13 1
11 days ago
Yadda Nuhu Abdullahi yayi renovating ɗin makarantar primary anan Kano @nuhuabdullahi #love #reels #hausa #reelsviralシ life
14 0
12 days ago
Yadda Al’ummar Najeriya Suka Yaba Tare Da Gode Wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu Kan Katafaren Aikin Titin Da Yake ShimfiɗaWa Daga Sakkwato Zuwa Badagry Wanda Ya Ratsa Har Cikin Jihohin: Kebbi, Niger, Kwara, Oyo, Da Kuma Ogun. Ba Aikin Titi Ne Kaɗai Ba, Har Da Fitilun Kan Titi Masu Amfani Da Hasken Rana Da Kuma Na’urorin Naɗar Bayanai (CCTV) Domin Kula Da Tsaron Matafiya Da Al’ummar Wuraren. #TinubuSaiGodiya #NuhuAmanarNuhu #publicenlightenmentmovement @publicenlightenmentmovement
8 3
13 days ago
Happy Friday! May today bring you good vibes, success, and endless smiles 😊✨
1,491 16
15 days ago
SANARWA TA MUSAMMAN DAGA GABONS ROOM TALK SHOW Alhamdulillah, muna farin cikin sanar da ku cewa Gabons Room Talk Show zai dawo aiki nan ba da jimawa ba, kuma wannan karon shirin zai gudana ne a Kano. Ga masoya shirinmu da masu sha’awar kasancewa a wurin recording/live audience, mun buɗe dama domin masu bukata su tuntuɓe mu ta WhatsApp domin ayi managing na mahalarta. Akwai kyaututtuka na musamman da masu halarta, wasu daga cikin su zasu samu Idan kana da sha’awar kasancewa cikin masu halarta a wannan karo, ka turo sako ta wannan lambar WhatsApp: [08023231644] Ku hanzarta domin guraben suna da iyaka. Mun zo da sabbin abubuwa masu kayatarwa In Sha Allah.
14 0
15 days ago