Na gyara zama ina shirin fara hankado mu ku yan gayu ma su abin duniya irin ma kece rainin nan tubarkallah kawai na ci karo da bidiyon nan. Ban san sahihancin labarin ba amma ko dai miye akwai darasi babba a ciki mu hankalta mu kula mu kiyaye mu guji karbar dukkan wani sakon da ba mu san menene quru quru ba dat is in har ta kama dole a karba din ita ke nan gaskiyar magana. Allah Ya cigaba da kare mu Ya shiga tsakanin na gari da mugu amn
I found this post very useful and I hope you will too .. Please share and repost for awareness musamman business owners don wallahi iri na iri na ma su saurin yarda za su wahala in dai ba Allah Ya tsare na gari daga mugu ba.
Video Credit @somiarilucky