Ismaeel Jadeed

@jadeed_taraba

African Actor Dr. Fadeel Labarina Checkout our youtube /@hashtv9971 ?si=KaO1LnWuSTeB4c1t
Followers
12.1k
Following
917
Account Insight
Score
35.34%
Index
Health Rate
%
Users Ratio
13:1
Weeks posts
🔥🔥🔥
10 0
20 hours ago
Shirin Labarina Zango Na 15 Kashi na 3 da na 4 na nan tafe a yau juma'a da misalin karfe 8 da 30 na dare. ** #Labarina #sairamovies #LabarinaSeries #Kannywood #Kano Reposted from @real_ahmadnagudu
7 0
1 day ago
Shirin Labarina Zango Na 15 Kashi na 3 da na 4 na nan tafe a yau juma'a da misalin karfe 8 da 30 na dare. ** #Labarina #sairamovies #LabarinaSeries #Kannywood #Kano
94 2
1 day ago
The 1st one is my real face when i am happy😄 The 2nd one is still my real face when i am angry😡 Ba'a ganemin😁
9 0
2 days ago
KI YAFE NI Shirinmu mai dogon zango, tallensa na nan yanzu a YouTube channel ɗin Hangen Zamani TV. Ku shiga ku kalla, kuyi subscribe sannan kuyi sharing domin ƙarfafa mana gwiwa. Mun zo da shiri mai cike da darasi, nishaɗi da kuma saƙonni masu anfani ga al’umma. Mu hadu a Youtube da Algaita TV kawai🔥😘
7 1
2 days ago
Allah Sarki😥 Duk da dai akan idona aka hada wannan trailer din amma yanzun da nazo ina kallo sai da ya ban tausayi sosai, film din NANA irin films ne da muke bukatar kallo a halin yanzun Kuje ku kalli full trailer din yanzun haka yana kan youtube channel dinmu mai suna NAZIFIASNANIC Welldone bro @nazifiasnanic Kudos to the cast and team💪
17 2
4 days ago
Sana'a tara maganinna baccin rana😁😁😁😁
11 2
4 days ago
BILLU BABA ENTERPRISES LTD. In sha Allah, a ranar 13 ga watan May 2026 za mu sakar muku tallan sabon shirinmu mai suna KI YAFE NI. Za ku kalla a YouTube channels na Hangen Zamani TV da Algaita TV. Wannan shiri mai cike da nishadi, darasi da abubuwan rayuwa zai fara zuwa muku daga ranar 20 ga watan May 2026 In Shaa Allah. Ku kasance tare da mu, ku ci gaba da bada goyon baya da addu’o’in alkhairi. Nagode sosai masoya
9 1
5 days ago
Instagram why na Bani da robot a followers dina fa 😏😏😏
6 6
6 days ago
Jumma'at Mufeedah 🥰
5 0
8 days ago
Just wait for this space and see another comedy side of me 😁😁😁😁 In ba ka shirya dariya ba karka kalla Jikokin Maigari Season 4 loading....
6 2
8 days ago
A yayin da nayi drilling @matinko01 da aiki kuma na caza mai kai, sai gashi sheme sheme yana barci a floor😁😁😁 He is a great continuity though It was cool working with him I wish to share more set with him💪
8 6
9 days ago