Umar Sani

@reelumaruk

Film, Series, Tv, And Radio Production Beside Kano state Nigeria
Followers
6,616
Following
225
Account Insight
Score
32.96%
Index
Health Rate
%
Users Ratio
29:1
Weeks posts
DAY 6 Rana ta biyar gurin daukar shirinmu na "RUDANI' Mini Series mai season 2 kawai, muna rokon ubangiji ya sa yadda muka fara aikin a saa ya bamu ikon kammala a saa, amin, Allah kuma ya bamu nasara ya sa wannan shirin ya burgeku fiye da yadda Garwashi ya ke burgeku, kuma Insha Allah Rudani zai fara zuwar muku 6 ga watan July domin kalla, mungode. Story/ Screenplay: Fauziyya D. Sulaiman. Producer: UK Entertainment Ex. Producer: @mubarak Umar Ass. Director: Yushau Idris Umar Director: Hassan Giggs Sponsor: Dahir Spices Rufaidah Industries LTD @The Peace Institute
194 4
23 hours ago
Magana ta gaskiya Ma'u ta fara "Rudani" 🤣, na rasa gane wa ta ke so tsakanin Chairman da Yaya Mudan, amma dai Chairman ya iya soyayya🥰😝 Yaya Mudan kuma yana kula da mutunci da yayanta😍😍, ku tayani zabe. Wanda ba su ga Garwashi S5, Ep7 ba yana nan a Youtube channel din mu Fauziyya D Sulaiman ku garzaya ku kalla, ko ku danna link din da ke kasa domin kallo kaitsaye. https://youtu.be/57z5qXAlG2I?si=qLrV_12cX9tYEzrO
568 158
1 day ago
#Repost from @hassan_giggs Bismillahirrahamanirrahim! Yauce ranar farko (Day 6) da muka fara daukar sabon shirinmu 'RUDANI' Mini Series mai season 2 kawai, muna rokon ubangiji ya sa yadda muka fara aikin a saa ya bamu ikon kammala a saa, amin, Allah kuma ya bamu nasara ya sa wannan shirin ya burgeku fiye da yadda Garwashi ya ke burgeku, kuma Insha Allah Rudani zai fara zuwar muku 6 ga watan July domin kalla, mungode. Story/ Screenplay: Fauziyya D. Sulaiman. Producer: UK Entertainment Ex. Producer: @mubarakabba3 Ass. Director: Yushau Idris Umar Director: @@hassan_giggs Sponsor: Dahir Spices Rufaidah Industries LTD @The Peace Institute
20 2
1 day ago
MUNA GABATAR MUKU DA Sk na Allah as Mubarak Abba Zaky As Dr. Fahad Abdul Sikido as Hashim Wadanda za su ja ragamar shirinmu Rudani. Story/ Screenplay: Fauziyya D. Sulaiman. Producer: UK Entertainment Ex. Producer: @mubarak Umar Ass. Director: Yushau Idris Umar Director: Hassan Giggs Sponsor: Dahir Spices Rufaidah Industries LTD @The Peace Institute
107 3
2 days ago
MUNA GABATAR MUKU DA Zahra Diamond as Fatima Adnan Halima as Malika Amina as Kairiyya A cikin shirunmu na Rudani. Story/ Screenplay: Fauziyya D. Sulaiman. Producer: UK Entertainment Ex. Producer: @mubarak Umar Ass. Director: Yushau Idris Umar Director: Hassan Giggs Sponsor: Dahir Spices Rufaidah Industries LTD @The Peace Institute
464 11
2 days ago
DAY 4 Rana ta Hudu gurin daukar shirinmu na "RUDANI' Mini Series mai season 2 kawai, muna rokon ubangiji ya sa yadda muka fara aikin a saa ya bamu ikon kammala a saa, amin, Allah kuma ya bamu nasara ya sa wannan shirin ya burgeku fiye da yadda Garwashi ya ke burgeku, kuma Insha Allah Rudani zai fara zuwar muku 6 ga watan July domin kalla, mungode. Story/ Screenplay: Fauziyya D. Sulaiman. Producer: UK Entertainment Ex. Producer: @mubarak Umar Ass. Director: Yushau Idris Umar Director: Hassan Giggs Sponsor: Dahir Spices Rufaidah Industries LTD @The Peace Institute
244 5
3 days ago
Ango Gadda fa ya fara zuwa karshe fa, anya kuwa Lawisa🤣🤣🤣. Wanda ba su ga Garwashi S5, Ep7 ba yana nan a Youtube channel din mu Fauziyya D Sulaiman ku garzaya ku kalla, ko ku danna link din da ke kasa domin kallo kaitsaye. https://youtu.be/57z5qXAlG2I?si=qLrV_12cX9tYEzrO
603 32
3 days ago
ALLAH MUNGODE Cikin hukunci Allah a awa 23 mun samu wadanda suka kalli shirinmu na Garwashi S5, Ep7 mutum Dubu Dari Uku da Ashirin da Hudu (324k) a sabuwar tasharmu ta Fauziyya D. Sulaiman, sannan cikin sati daya mun samu mabiya Dubu Sittin da Daya(61k), muna matukar godiya gareku masu kallonmu, muna kuma kara roko ga wadanda ba su yi subscribing channel din mu ta Fauziyya D Sulaiman ba don Allah su yi, sannan ku danna mana karrrawa domin da mun saka Garwashi ku gani, mungode. Sannan wadanda ba su ga Garwashi S5, Ep7 ba yana nan a Youtube channel din mu Fauziyya D Sulaiman ku garzaya ku kalla, ko ku danna link din da ke kasa domin kallo kaitsaye. https://youtu.be/57z5qXAlG2I?si=qLrV_12cX9tYEzrO
70 12
3 days ago
RUFAIDAH Kam ko Mayya Bata Isa Tanuna Mata Maita Bah, Yau Kam Harda Allon Karfe🤣 Wai Dole Ne Sai Kin Auri Kassim Bappah din❓️ 😏 Haba abu yaki ci yaki cinyewa Anbi bokan Anbibokayen Amma dai jiya iyau🤣 Saide kash baba taga Allon Karfe, ko da yake ma sunce, inma ta gani ita taganowa kanta😂 Wai yanzu a zahirin Gaske za a iya Samun Mace maison Namiji kamar Rufaida Ayi ayi amma taki hakura kamar mayya❓️🤣 Garwashi sea 5 ep 7 Zaku iya Kallonsa Kai tsaye a Tashar Fauziyya D Sulaiman @fauziyya_d_sulaiman_2 @reelumaruk @fauziyya_d_sulaiman @fauziyya_d_sulaiman
20 0
4 days ago
Yan hassadar Malam Sani duk ya gan ku, kuma yace a gaya muku ganin bayansa sai dai idan ya juya, Amre kuma yanzu ya fara🤣🤣🤣. Wanda ba su ga Garwashi S5, Ep7 ba yana nan a Youtube channel din mu Fauziyya D Sulaiman ku garzaya ku kalla, ko ku danna link din da ke kasa domin kallo kaitsaye. https://youtu.be/57z5qXAlG2I?si=qLrV_12cX9tYEzrO
779 187
4 days ago
360 161
4 days ago
Rudani onset daga @reelumaruk #hausaroomweddings #kannywoodcelebrities #arewapeople #nollywoodmovies #abbanaabba2027
0 3
4 days ago