DAY 7
Rana ta bakwai a gurin daukar shirinmu na “RUDANI’ Mini Series mai season 2 kawai, muna rokon ubangiji ya sa yadda muka fara aikin a saa ya bamu ikon kammala a saa, amin, Allah kuma ya bamu nasara ya sa wannan shirin ya burgeku fiye da yadda Garwashi ya ke burgeku, kuma Insha Allah Rudani zai fara zuwar muku 6 ga watan July domin kalla, mungode.
Story/ Screenplay: Fauziyya D. Sulaiman.
Producer: UK Entertainment
Ex. Producer: @mubarak Umar
Ass. Director: Yushau Idris Umar
Director: Hassan Giggs
Sponsor:
Dahir Spices
Rufaidah Industries LTD
@The Peace Institute
Wasu taliyar na kokari… amma ba kowanne taliya bace INDOMIE! 😌🍜
Akwai wani abu na musamman game da ɗanɗanon INDOMIE mai daɗi da kayatarwa da yake buda kanshi na daban
Daga ƙamshinsa har zuwa ɗanɗano, kai tsaye za ka san cewa Indomie ce 😋
@onlyplaymsk
#IndomieSuccessPromo #NasaraDaIndomie #IngantaccenAbinciDominNasara
@onlyplaymsk