Yaya DanKwambo

@nura_dankwambo

Actor
Followers
6,910
Following
21
Account Insight
Score
33.14%
Index
Health Rate
%
Users Ratio
329:1
Weeks posts
YAN UWA A TAYA NI MURNA NA SA MI KARRAMAWA TA BEST COMEDY ACTOR “BEST COMEDY IN A SERIES” GIDAN BADAMASI A AREWA INTERNATIONAL FILM FESTIVAL INA GODIYA MASOYA DA ZABE NA DA KU KAYI INA GODIYA DIRECTOR @falalu_a_dorayi
4,832 102
3 months ago
Sanarwa ta musamman game da Gidan Badamasi Season 7 EPISODE 13 #DorayiFilmsLtd #GidanBadamasi
4,802 90
1 month ago
KADAN CIKIN EPISODE 5 Yau Jumu’a Karfe 8:30 na dare. “Gidan Badamasi” SEASON 7 A YouTube Dorayi Films TV da Arewa24 Karfe 9:00 #GidanBadamasiSeason7 Written by Nazir Adam Salih #gidanbadamasi #DorayiFilms #falaluadorayi
961 19
3 months ago
KADAN CIKIN EPISODE 3 Yau Jumu’a Karfe 8:30 na dare. Ku kasance da Gidan Badamasi” SEASON 7 A YouTube Dorayi Films TV Da Arewa24 Karfe 9:00 #GidanBadamasiSeason7 Written by Nazir Adam Salih #gidanbadamasi #DorayiFilms #falaluadorayi
2,085 32
4 months ago
Gidan Badamasi Season 7 Official Trailer Zai Fara zuwa ranar Jumu’a A YOUTUBE na DORAYI FILMS TV da Karfe 8:30 na dare da Karfe 9:00 a Arewa24channel. Ku kasance tare da mu Domin samin nishadi. #GidanBadamasiSeason7 Written by Nazir Adam Salih #gidanbadamasi #DorayiFilms #falaluadorayi
4,010 71
4 months ago
“Gidan Badamasi” SEASON 7 Zai dawo kai tsaye a YouTube Dorayi Films TV Ranar 26/12/2025 da Karfe 8:30 na dare. Kuma za ku iya kallo a Arewa24 Channel da Arewa on demand da Karfe 9:00 na dare. Ku kasance da #GidanBadamasiSeason7 domin cigaba da kwasar Nishadi tare da Badamasi da Iyalansa. Written by Nazir Adam Salih #gidanbadamasi #DorayiFilms #falaluadorayi
63 0
5 months ago
Mu taimaki Kasar nomanmu, Mu daina sare bishiyoyi babu ka’ida, Mu daina gine mugudanan ruwa. Mu daina zubar da shara barkatai.‪ Indiscriminate felling of trees can lead to global warming, erosion, and the destruction of farmlands. as well as climate change effects. ‬ “Together We Stand_Together We Save”. ACReSAL: Greening the Environment, saving lives. @DahirMHashim @KanoACReSAL @ACReSALNigeria @WorldBank @WBG_Nigeria @FMEnvng #climatechange #DorayiFilms Dorayi Films Productions
29 0
1 year ago
YAN UWA INA SANAR DA KU MUTUWAR MAHAIFIYA TA. TA RASU A GIDANMU DAKE SAMARUN ZARIA HAYIN DOGO MUNA FATAN ALLAH YAI MATA RAHMA DA MU DA KU BAKI DAYA. NAGODE
156 49
1 year ago
Gidan Badamasi” SEASON 6 Official Trailer. Shirin Barkwancin zai dawo gobe Alhamis 2 ga watan January. Da Karfe 8:00 a akwatun television din ku. Kuna damar kallo a Kan manhajar #AREWA24OnDemand #GidanBadamasiSeason6 a duk inda ku ke. #AREWA24 #DorayiFilms #gidanbadamasiseason6 #gidanbadamasi
56 2
1 year ago
TRAILER #GidanBadamasi SEASON 6 ZAI DAWO 2 GA WATA JANUARY A TELEVISION
46 0
1 year ago
MASOYA GIDAN BADAMASI ZAI DAWO YAU @falalu_a_dorayi …. Gidan Badamasi” SEASON 6 Zai dawo gareku Yau a Arewa24 on demand Sai Kuma 2 ga wata January a television. Ku kasance da Shirin domin cigaba da kwasar Nishadi tare da Badamasi da Iyalansa. #GidanBadamasiSeason6 #AREWA24 #DorayiFilms #gidanbadamasi
32 2
1 year ago
JAMAA GIDAN BADAMASI KASHI NA 6 ZAI DAWO MUKU A TALABISHIN DA AREWA ON DEMAND. KU BIYO MU KU CI DARIYA.
19 1
1 year ago