NORTHERN_LIFE_STYLE._💦

@northern_life_style._

Blogger FOR PAID ADVERT/ Promotions / Sponsorship ADVERT ADVERT AND BOOKING CALL☎️ #northernlifestyle
Followers
145k
Following
700
Account Insight
Score
45.15%
Index
Health Rate
%
Users Ratio
208:1
Weeks posts
Team boy OR Team girls? . . . Follow:@northern_life_style._ . . .#northernlifestyles
1,718 66
2 months ago
Allah ya kiramu 😭😭🙏 . . . follow:@northern_life_style._ . . .#northernlifestyles
362 24
4 months ago
Best caption wins 😂🤩 . . . Follow:@northern_life_style._ . . .#northernlifestyle
4,968 973
4 months ago
New chapter. Bigger vision. Greater purpose. Signed Hon Najib Yahaya Lajawa DG of media to the NWLCBM
0 0
1 hour ago
Let’s go! 👀🤧💔😂 Follow @northern.memes_ for daily memes 👈🏻👈🏻
0 83
5 hours ago
From sunrise views to strong ROI — Dubai waterfront real estate delivers both lifestyle and investment power. 🔥
0 2
6 hours ago
Get back up, whenever you failed.
5 0
6 hours ago
Asiya Saleem Goje’s 1st birthday highlight ❤️ Tag the beautiful faces you know 😊 Thank you Mummy Asiya @shafa_ardo for hosting us ❤️ Content Creator: @xeee_tukur Dj: @deejaygroovy Mc: @averthehost Food: @naseebas_pot Small chops: @mouthbomb_ Mocktails: @mock.tailco_
1,499 9
7 hours ago
Kema kina daya daga cikin masu bawa yaranki waya tom a kiyaye hkn yanada illa sosae a lpyr yaranku da rayuwar su gaba daya.
157 3
9 hours ago
Hirarmu da Fiddausi, wata baiwar Allah da rayuwa ta jarabta cikin ɗan lokaci kaɗan. Ta rasa mahaifinta, bayan kwanaki 39 kacal kuma Allah Ya yi wa mahaifiyarta rasuwa, daga bisani ta sake rasa mijinta, aka bar mata yara guda uku cikin ƙaddarar Ubangiji. 😢🤲 Wannan ba kawai labari bane na baƙin ciki, labari ne mai ɗauke da darasi, haƙuri da ƙarfin imani. Duk da irin waɗannan ƙalubale, Fiddausi ta ci gaba da rayuwa da jajircewa, tana dogaro ga Allah da fatan alheri. ❤️ A cikin wannan interview ɗin, za ku ji abubuwa masu taɓa zuciya, darussan rayuwa da kuma muhimmancin kyautatawa iyaye tun suna tare da mu. Rayuwa tana canzawa cikin lokaci kaɗan. ✨ 🎬 Ku kasance tare da mu a Rayuwata Talk Show domin kallon cikakkiyar hirar mai cike da tausayi da darasi. 📺 Tubless Media Concept
4,336 275
11 hours ago
B&F😍💕
0 1
14 hours ago
FALMATA’S (BABY) kanuri day 😍 for the culture Content Creator @rislah_visuals Photography @zannarious_photography Makeup @tessymakeover_ @arewafamilyweddings @northern_life_style._ @arewawedding_zone
0 1
16 hours ago