With Glamm, Your outfit do the talking ✨😌🤏
-
GLAMYOURLOOKS DM/CALL 📍Kano, Nigeria. #_glamyourlooks #ankara #reels #instagram #explore fashion kanotailor
Duk macen da take tare da mahaifiyarta… tana da ƙarfin fita daga kowanne ƙalubale. 🤍
A wannan kashi na Rayuwata Talk Show, mun tattauna da Hauwa Kabir Abdullahi, C.E.O na GLAMYOURLOOKS, wacce ta fuskanci jarrabawar rayuwa kala-kala, amma kasancewar mahaifiyarta a gefenta ya zama ginshiƙin ƙarfinta.
Ta bayyana yadda ta fara daga ƙanƙanin mataki, ta shiga ƙalubale, amma ba ta yanke ƙauna ba—tare da goyon baya da addu’ar uwa, ta ci gaba har Allah Ya buɗe mata hanyoyin nasara.
A yau, ta zama abin koyi ga matasa, inda ta gina kasuwanci mai ƙarfi tare da samar da aikin yi ga mutane da dama.
👉 Wannan labari yana nuna mana cewa, tare da addu’ar uwa da ƙwazo, babu wani ƙalubale da ba za a iya shawo kansa ba.
🎬 Kalli cikakken shirin a YouTube channel ɗinmu: Tubless Media Concept
#RayuwataTalkShow #Inspiration #WomenInBusiness #arewa