Domin Kowa Ya Sani: Kayataccen shirin fim din 'Ruwan Dare' mai dogon zango zai fara zuwa ranar 16 ga watan Mayu a tashar YouTube ta Yasin Auwal da kuma gidan talbijin na Saira Movies karfe 8:30 da kuma 9:00 na dare.
#RuwanDare #YamsaMultimedia #Kannywood #SairaMovies #Ala.ng
Get @reshare_app • @naziralkanawy Kadan daga shirin #inadamatasabonzama na daren yau, wanda zai zo mu ku a tashar @rariyatv da kuma @tv_algaita da misalin karfe 7:00 na dare. Sai kuma akwatin Talabijin ta Kannywood Series da misalin karfe 8:30 na dare.
Mun gode.
Get @reshare_app • @yaseenauwal Daga ranar ASABAR 16th May, In Shaa Allah wannan shiri na RuwanDareSeries zai fara zuwar muku
YouTube - Yaseen Auwal:- 8:30 na dare
Saira Movies TV: - 9:00 na dare
Ya Hayyu Ya Qayyumu ka taimakemu... Amin
Screenplay @yakubukumo_
Produced and Directed by @yaseenauwal
#RuwanDareSeries
#YaseenAuwal
#YamsaMultimedia
MAHANGA: Kalma Daya ( Illolin al'amarin harkar 'Daba' a tsakanin matasan mu)
Kwararre kuma gogagge ta fannin shafukan sada zumunta dan_tanko ya ja hankali tare da bayyana ra'ayinsa kan annobar daba da take addabar jama'ar Kano.
Ku biyo mu, ku fadi ra'ayinku, ku murja tare da tura wannan sako domin a amfana.
Muna nan a YouTube Instagram Facebook da kuma X @Mahanga_show
Korafi: Ko Kun San Cewar Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna @abba_kabir_yusuf na kashe biliyoyin kudade domin gina sabbin hanyoyi da magudanan ruwa?
Yaya al'amarin yake a bangaren ku? Shin tagomashin ya kai ga lalatattun hanyoyin ku ko kuwa?
#Jagoranci #Siyasa #Alumma #Korafi #Hanyoyi
Shirye shirye domin tattaunawa da zakulo matsalolin da ke kewaye da mu a matakin al'umma, ci gaban rayuwa, jagoranci, Zamantakewa da kuma kasuwanci. #Mahanga ita ce babbar hanyar samar da mafita cikin sauki da kan mu.
#KalmaDaya na bada damar zayyana ra'ayi don magance rashin adalci, tabbatar da nasara, aiki da yanci da kuma fadin gaskiya.
Jarumi @rikadawa1 na kira a gareku domin kasancewa tare da wadannan shirye shirye da sauran tawagarsu masu zuwa ta hanyar manhajojin mu nan ba da jimawa ba.
Get @reshare_app • @alhajisheshe Kadan daga cikin Shirin WATA MAFITA Season 1 Episode 6 wanda zai zo muku Gobe LAHADI A YouTube Channel Na SHESHE MOVIES da Misalin Karfe 8:30pm Na dare sai Kuma Gidan TV Na ALGAITA TV da Misalin Karfe 9:00pm Na Dare.
Zaku Iya Kallon Episode 1 2 3 da 4 yanzu haka A YouTube Channel Na SHESHE MOVIES
Daukar Nauyi/Shiryawa Mustapha Alhaji Sheshe
Bada Umarni @real_mujahid_m.soja
Allah Ya bamu sa,a.
Get @reshare_app • @yaseenauwal In Shaa Allah Gobe ASABAR 2 ga watan Mayu zamu sakar muku cikakken tallan shirin mu na RuwanDareSeries a YouTubeChannel YaseenAuwal.
Wannan shiri zai fara zuwar muku acikin watan May a tashar talabijin ta @sairamoviestv da kuma YouTube channel Yaseen Auwal.
Ya Hayyu Ya Qayyumu Ka Taimakemu... Amin
Screenplay @yakubukumo_
Produced and Directed by @yaseenauwal
#RuwanDareSeries
#YaseenAuwal
#YamsaMultimedia
MAHANGA: Kalma Daya (Illar Siyasar Kudi Da Rashin Sanin 'Yancin Kai)
Za mu iya samarwa da kan mu yanci da mu'amala mai kyau tsakanin mu da masu yi mana jagoranci.
Mu yi dai kawai mu yi abinda ya dace, a lokacin da ya dace.
Zamantakewa #Siyasa #Yanci #ArewaTaNajeriya #Mutunci #Daraja
Shirye shirye domin tattaunawa da zakulo matsalolin da ke kewaye da mu a matakin al'umma, ci gaban rayuwa, jagoranci, Zamantakewa da kuma kasuwanci. #Mahanga ita ce babbar hanyar samar da mafita cikin sauki da kan mu.
#KalmaDaya na bada damar zayyana ra'ayi don magance rashin adalci, tabbatar da nasara, aiki da yanci da kuma fadin gaskiya.
Jaruma @fateeema_hussain na kira a gareku domin kasancewa tare da wadannan shirye shirye da sauran tawagarsu masu zuwa ta hanyar manhajojin mu nan ba da jimawa ba.
#inadamatasabonzama Zango Na Biyu Kashi Na Shida, Zai zo gobe Alhamis, karfe 7:00 na dare @rariyatv da kuma @tv_algaita sai kuma Talabijin ta Kannywood Series da misalin 8:30 na dare.
Mun Gode.
#inadamatasabonzama #season2
#rariyatv
Get @reshare_app • @alhajisheshe Yau In sha Allah zamu sakar muku WATA MAFITA Episode 5 da misalin karfe 8:30pm na dare a YouTube Channel Na Sheshe Movies Sai Kuma Gidan TV Na ALGAITA TV da misalin karfe 9:00pm na dare.
Sannan zaku iya kallon Season 1 Episode 1 2 da 3 yanzu haka a YouTube Channel Na sheshe Movies.
Shirin Sheshe Movies
Daukar Nauyi, Shiryawa Mustapha Alhaji Sheshe
Bada Umarni @real_mujahid_m.soja